Gwamnatin Shema ba ta tsinana wa Katsinawa komai ba In ji Sanata Abu Ibrahim
Dan takarar Gwamnan jihar Katsina a zaben Shekarar 2007 a jam’iyyar ANPP Sanata Abu Ibrahim, ya bayyana cewa Gwamnatin Barista Ibrahim Shehu Shema ba ta tsinana wa al’ummar jihar Katsina komai ba a yayin da ake bukin cikarta shekara guda a fadin jihar.
Sanata Abu Ibrahim ya bayyana haka ne a wata takarda da ya raba wa manema labarai a kwanan baya. Ya bayyana cewa “abin takaici ne da kuma da-na-sani na ita wannan Gwamnati da aka tursasa
Matsa Nan
Magoya bayan Shinkafi da Yarima sun gwabza a Gusau
Magoyan bayan Gwamnan jihar Zamfara Alhaji Mamuda Aliyu Shinkafi da kuma tsohon Gwamnan jihar Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura sun gwabza a garin Gusau hedikwatr jihar ta Zamfara.
Matsa Nan
Sake Zaben Gwamnan a Sakkwato
Jam’iyyar adawa ta DPP ta jihar Sakkwato ta yi Allah wadai da sakamakon zaben da hukumar zabe ta kasa ta bayar na bayyana Alhaji Alu Magatakarda Wamakko na jam’iyyar PDP da cewa shi ne ya lashe shi.
Matsa Nan
Manchester United da Portmouth:
Za su yi wasa a Abuja
Masu rike da kofin FA na kasar Ingila Portmouth za su zo Abuja tarayyar Nijeriya don yin wasa tsakaninsu da masu rike da kofin Firimiya na Ingila,
Matsa Nan
Me ya sa suke tsoron Goje?
Ko shakka babu kowane Shugaba a cikin al’amura na jama’a dole ya fuskanci suka, yarfe, batanci, shagube, shegantaka da dai sauran nau’o’in munanan zantuka na baka daga jama’ar kasa.
Matsa Nan
Jawabin David Umaru Ga 'Yan Jarida
Ina mai matukar farin ciki da halartowar ku wannan gajeren jawabi nawa. Mun sha zama da ku irin wannan duk a bisa manufar da muka yi tarayya da ku a kai na lalubo hanyoyin da za su ciyar da dimokradiyyarmu gaba.
Matsa Nan
BUDADDIYAR WASIKA GA MAWALLAFIN JARIDAR LEADERSHIP
A hakikanin gaskiya ya kamata tun a nan kuma a gaban dimbin masoyanka da kuma dimbin masu karatun jaridarka da ake matukar mutuntawa a nan gida da waje in ambata cewa ba kawai ina girmama gogewarka a aikin jarida bane,amma a zahirin gaskiya har da kaifin alkalaminka da kake amfani da shi in bukatar hakan ta taso.
Matsa Nan
|